
ZAURAN DALIBAN ILIMI
June 5, 2025 at 06:51 PM
*💎LADUBBAN FITAR MATA💎*
💧Mace ta lizimci hijabi na Shari'a ya yin fita, haramun ne ki bayyanar da ado.
💧Haramun ne mace ta sanya turare ta fita.
💧Mata suna bin gefen hanya ne ba tsakiya ba.
TUNATARWA: Sunnah ne mata su fita zuwa Sallar Idi, don haka mata ku yi kokari ku halarci Idi, sannan a kiyaye sanya turare ko bayyanar da wani abu na ado, ki lizimci hijabi na Sharia kuma ki zamto mai natsuwa da kamun kai Habibaty a gobe Idi da ma sauran kwanaki🌷 Allah yayi miki albarka
#zaurandalibanilimi
WHATSAPP https://whatsapp.com/channel/0029Va4xUAo2phHEVtrLQ50N
TELEGRAM:
https://t.me/Zaurandalibanilimi

👍
🙏
🤲
3