
ZAURAN DALIBAN ILIMI
June 6, 2025 at 09:09 AM
*YAU RANAR FARIN CIKI CE*
Ibnu Hajar(RA) ya ce:
"Bayyanar da farin ciki a ranakun Idi(Sallah karama da babba) yana daga cikin shi'ar na Addini".
فتح الباري (443/2)
#zaurandalibanilimi
TELEGRAM
https://t.me/Zaurandalibanilimi
WHATSAPP https://whatsapp.com/channel/0029Va4xUAo2phHEVtrLQ50N

👍
❤️
5