
ZAURAN DALIBAN ILIMI
June 7, 2025 at 11:10 AM
*AYYAMUT-TASHREEQ(11,12,13 DHUL HIJJAH)*
Manzon Allah (SAW) ya ce: " Ranar karamar Sallah, da ranar babbar Sallah, da Ayyamut-Tashreeq (Sune kwanaki uku bayan babban sallah), wadannan su ne Idinmu mu Musulmai, kuma ranaku ne na ci da sha". Saheeh Aljaami' 8192
Kwanaki ne da a ke ci a sha, kuma a ke ambaton Allah....
Ba a yin azumi a cikinsu sai ga Alhajin da bai samu hadaya ba.
#zaurandalibanilimi
TELEGRAM
https://t.me/Zaurandalibanilimi
WHATSAPP https://whatsapp.com/channel/0029Va4xUAo2phHEVtrLQ50N

❤️
🇳🇪
🙏
🇵🇸
👍
🥛
9