
Nidea Technologies
May 29, 2025 at 03:23 AM
*XOS Testnet*
Waɗanda suke yin XOS suke Claiming Points kullum, akwai kuma Testnet da ake yi shima wanda nasan already kusan kowa ya fara. Suna bada Faucet ɗinsu duk bayan kwana 3, kuma dole sai kana da Referral koda guda 1 ne sannan za su riƙa baka, a daure a riƙa participate.
- Faucet: https://faucet.x.ink/
- Dex: https://dex.x.ink/swap
- Explorer: https://testnet.xoscan.io/
*Assalam Technologies* 👨💻
https://t.me/AssalamTechnologies
