
Nidea Technologies
May 31, 2025 at 05:43 AM
*CEX.IO Airdrop Update*
CEX.IO za su bada Airdrop ɗinsu ta cikin BeCEXY, don haka dole kowa yayi register da su, kamar yanda muka yi kwanakin baya, wanda bai yi ba ya tabbata yayi
Registration link
https://becexy.io/portal/welcome?r=ZTXM5VHV
Ka ɗauki link ɗin ka buɗe sa a cikin Chrome ko Mises Browser, bayan kayi register ka tabbata kayi waɗannan abubuwan 3:
1. Linking na Telegram account ɗinka
2. Linking na Phantom wallet: za a ɗora token ɗin akan Solana ne, don haka ayi amfani da Phantom wallet.
3. Ka cike CEXY Code: wannan code ne da dole sai ka shigar da shi, ana samun code ɗin a Telegram Channel ko YouTube Channel ta BeCexy, kowane code yana da iya adadin mutanen da za su yi amfani da shi, kullum suna saka Code ɗin, sai a saka ido a Telegram Channel ɗinsu.
Assalam Technologies 👨💻
https://whatsapp.com/channel/0029VaEMRYH2P59qLrNNTU2X
