
Nidea Technologies
June 8, 2025 at 10:55 AM
Ga waɗanda suka yi Notcoin
Notcoin sun raba stickers ga waɗanda suka yi Notcoin, an raba stickers ɗin kowa an basa gwargwadon matakin da yake a Notcoin ɗin da kuma participating ɗinsa.
Ka danna wannan link ɗin domin Claiming stickers ɗinka 👇👇👇👇👇
https://t.me/notgames_bot/profile
Free ake yin Claiming, sannan babu referral reward.
Sun bada kwana 10 kowa yayi Claiming, nan gaba za su buɗe Trading ɗinsu.
*Nidea Technologies*
https://t.me/NideaTechnologies
