
Sirrin rike miji
June 10, 2025 at 07:01 AM
Ki ajiye kayan ɗa'a ki je ki koyi ɗa'a, domin ko ba kayan ɗa'a matuqar ki ka iya ɗa'a ma miji zaku zauna lafiya.
Ki sani, mata da dama iya ɗa'an su ne ya samar musu da matsayi da mazaunin da ya zaunar dasu a zuciya da gidan miji lafiya ba kayan ɗa'a ba, a yayin da kuwa wasu mata da dama suka yi watsi da ɗa'a ma miji suka riqe kayan ɗa'a wadda da daman su mazajen sun yi watsi da su ko sun sallame su domin yin ɗa'a ma miji ya fi girma da muhimmaci fiye da kayan ɗa'a da kike amfani da su.
Tukunama tayaya ma kayan ɗa'a zai miki amfani alhali baki iya ɗa'a wa miji ba.
Matuqar kina son kiga amfani da tasirin kayan ɗa'a dole ki haɗa da yima miji ɗa'a, wadda ko bakayan ɗa'a matuqar kika iya ɗa'an zaku zauna lafiya😅.
✍️ Fatimah Chikaire
✍️ Fatimah Chikaire
👍
❤️
👌
👏
🙄
🙏
🤔
20