
Sirrin rike miji
June 10, 2025 at 10:19 AM
Wata shawara za Ku bashi
Nakasance namiji mai sha,awa sosai amma kash mata bata da wannan sha,awar. Na kanso muyi kamar sau biyar a dare amma da kyar take iya jure biyu. Wani lokacin ma in muka sadu sai wani ruwa yana kamar na al'ada yana fito mata. Naje gurin likitoci sunce jinina ne yafi karfin nata, za mu fuskanci haka har sai cikin ta ya girma. Yanzu gaskiya Ina cikin damuwa saboda saduwa da ita akai akai gashi ni kuma bani da kudin kara aure. Don Allah meye shawarar ku.
~ SHAWARA/ 👀 KA KARA AURE KAWAI.
😢
😮
👍
📅
🔚
😂
🙆
🙆♂️
🥱
23