
Sirrin rike miji
June 10, 2025 at 03:47 PM
ABUBUWAN DA SUKE KAWO WARIN GABA
Ga kadan daga cikin abubuwan dakesa gaban mace yana wari:
tafiya babu wando.
rashin sanya takalmi koda kuwa a cikin gida ne.
dadewa a kan bayan gida.
rashin canza pant da wuri.
yawaita cin danyar albasa
Istimna’i ( wato mace ta biyawa kanta bukata ta hanyar wasa da gabanta.
tsarki da ruwan sanyi.
rashin aske gaba da dai sauransu.
YADDA ZAA MAGANCE SU
mace ta dinga tsarki da ruwan dumi.
ki dinga yawan canza wando a kullum kamar sau biyu.
ki rage cin danyar albasa.
a duk lokacin da mace ta gama haila ta dinga wanke gabanta da
⇒ ganyen magarya
⇒ bagaruwa
⇒ Farin almiski
sannan ta daina tsugunawa ( toilet) tana daukar tsawon lokaci domin yin hakan yana da matsala.
ta yawaita aske gabanta duk Sati daya ko biyu.
👍
🙏
10