
Sirrin rike miji
June 11, 2025 at 06:41 AM
BARI KAJI ABINDA ALLAH YAKE CEWA" MALA'IKU SU FADI A KANKA IDAN KA KARANTA WANNAN ADDU'AR LOKACIN DA ZAKA FITA DAGA GIDA.
بسم الله تو كلت على الله ولا حول ولا قوة الا با لله
AN ISAR MAKA.
AN SHIRYAR DAKAI,
AN BAKA DUKKAN KARIYA.
KAIDA KAKE DA WANNAN TABBACI DAGA MAHALICCINKA ME YASA KAKE SAKACI WAJAN KARANTA WANNAN ADDU'A IDAN ZAKA FITA DAGA GIDA?
👍
❤️
🤪
8