
Sirrin rike miji
June 11, 2025 at 07:08 AM
Duk kyau, diri, tsabta, iya kwalliya da girkin ki bazasu amfanar dake a wajen miji ba matuqar baki san muhimmanci da tasirin girmama miji da yadda ake ba dashi ba.
Respect a wajen namiji ginshiqi ne da ke bashi damar shimfida da ɗaura abubuwa da dama na so, aure, bada kulawa, rayuwa da nema.
Matuqar yaga, yaji ko ya tabbatar kin rena shi, yana iya daina son ki, ko yayi watsi da ke sannan zaiyi matuqar wuya ya sake dake balle har ya baki kulawa.
Ki sani girmamawa tamkar iska ne ga namiji, rashin sa na iya lalata ko ya cutar ko ya kashe garɗin aure ko zamantakewar duka.
✍️ Fatimah Chikaire
👍
❤️
💯
6