
Sirrin rike miji
June 11, 2025 at 10:41 AM
ALAMOMIN RAUNIN MAZAKUTA🤦🏻♂️
***************************************
Raunin mazakuta da saurin inzali suna da bambamci, sai dai Dan juma ne da dan jummai.kuma kusan rawa daya suke takawa, sai dai har gara saurin inzali yana jin magani da gaggauwa idan an farga da wuri.
Amma raunin mazakuta na iya hallaka azzakarin ma gaba daya, domin da Kadan kadan yake yin illa har akai ga komawa LANTANA Baki daya gaka da manyan Damatsa da Gemu da Gashin Baki Amma daga Bangaren AL'GAJABBA kai SALAHU ne 😎
Allah ya mana tsari 👏
WADANNE ALAMOMI NE MUTUM ZAI JI YA FARA TUNANIN YANA DA MATSALAR RAUNIN MAZAKUTA ?.
ALamomin na da yawa Amma ga guda uku daga ciki wadanda su suka fi shahara:-
1. Rashin Mikewar Azzakari; Haka na faruwa ko da an yi tunanin jima'i ko kuma ma an samu haduwar jikin mace da shi mai matsalar, wani ma ko da za a masa LULU LULU DANYA kafin ya mike sai an sha wuya.
2. Saurin Kwantawar Azzakari; Abin nufi anan azzakarin zai mike sai dai ba da jimawa ba, sai ya kwanta, tun kafin aje ga saduwa ko kuma da zarar an fara. A lura wannan na da banbanci da saurin kawowa, saboda anan za ta kwanta ne ba tare da mai matsalar ya kawo ba.
3. Rashin Sha'awa; Mai wannan matsala zai ji ba ya sha'awar saduwa da iyali. Ma'ana gaba daya sha'awarsa ta gushe.
Duk irin kayan aikin da uwargida ko amarya ta tara Bazai sa kaji sha'awa a lokacin da ta takale ba.
Sai mutum yayi kokarin neman magani
Kar ka zauna haka ka cutar da abokiyar zamanka, Dan wata zata nemawa kanta mafita ne.
Kuma wlh mace ta nemawa kanta solution bata jin BIRKI.
Ga wanda ke da irin wannan lalurar sai ya same ni ta messenger ko whatsapp domin lalubo bakin zaren.
✍️
Ustaz Usman
👍
🙏
5