Sirrin rike miji
Sirrin rike miji
June 11, 2025 at 12:18 PM
Mayar da kai baya suke, su hana ka cigaba a rayuwa: 1- Jiran lokacin da ya fi dacewa. 2- Jiran sai ka yi kyakkyawan shiri. 3- Jiran sai ka yi cikakkiyar gamsuwa da abu. Jira..jira..jira, ƙara haifar da wata jiran take. Shirinka ba zai taɓa kammaluwa ɗari bisa ɗari ba. Yawanci a tashin fari, akan samu cijewa, ko jin akwai tawaya. Matuƙar ka yi azama, ka dogara ga Allah, ka yi abu mai amfani. In ba ka iya ba yau, gobe za ka samu gogewa. ~~ Sheikh Dr. Aminu Ismail
👍 ❤️ 🙏 😂 17

Comments