
Sirrin rike miji
June 11, 2025 at 02:30 PM
ILLOLIN DOGUWAR SOYAYYA
1- Ku raina juna, ku daina ganin girma da darajar juna, saboda ance ido wa ka raina.
2- Zazzafar sha'awar juna wani lokaci har a kai ga an fara lalata tsakani.
3- Yawan kashe kuɗi a banza.
4- Late comer ya kasa ka.
5- Yawan faɗa da yawan saɓani masoya.
6- Yawan zargin juna da cin amana, musamman bayan aure.
7- Rage son juna da kuma tausawa juna, musamman daga maza.
8- Yaudara, daga nan ne ake samun damar yaudaran juna.
9- Dogon buri bayan aure.
10- Jin an daina son juna bayan aure, domin abubuwan da ake yi wa juna na nuna ƙawa zuci ba zai yiwu ba bayan auren.
ABU AHMAD TIJJANI HARUNA
👍
😢
🙏
❤️
😂
17