
Sirrin rike miji
June 11, 2025 at 02:53 PM
Sun Kasa dena soyayya har tayi Aure, shikuma beyi Auren ba, saboda talauci da rashin Abinyi me kyau (Sana'a).
Watarana sai mijinta Ya dauki wayanta ya shiga what'sApp dinta sai yaga hotunan tsiraicinta kala-kala tana turawa wani, lamarin ya bashi mamaki sosai, sai ya dauki phone number matashin ya ajjiye a wayarsa.
Watarana sai yace mata Akwai aikin da nakeso zakimin a wayana, sai ta Kasa Kunne tana sauraronsa, sai yace yanason tayiwa wata mace text cewa zai turo iyayensa suyi maganar Aure, sai tace bangane ba, sai yace mata kamar yadda kikaji, sai tace nine ma zanyi mata text din?
Sai yace mata Yaya zakiji idan akace ban Aureta ba, Amma tana iya kallon gaba na? 🤔😳
Sai tace wallahi dole a kashe Aurena dakai, sai yayi murmushi yace mata meyasa bazakiyi hakuri ba idan hakan ya faru?
Sai tace masa gaskiya Ina da mummunar kishi ne, sai yace Yaya kike tsammani zanyi idan naga kekuma kin turama wani gabanki?
Sai tace idan haka ya faru nasan zaka sakeni, sai yace idan Kuma ban sakeki bafa?
Sai tace lalle Ka cancanci nayi Maka dukkan Abinda kakeso, Kuma tabbas hakan Yana nuna ka fini hakuri.
Sai yace mata wayene Abdul tailoring a wayarki?
Sai ta Kasa magana.. 🤔🙆😭
Ashe sunan data saver sunan munafukin nata kenan, haka sai ya ciro mata videos da take tura masa na iskanci, Amma abin mamaki be saketa ba yanzu haka suna tare yaransu uku, Kuma yaje ya kama yaron tare da ita da Kuma kwace wayar yaron tare da rufa masa Asiri, Amma dai be bashi wayar ba, nikuma na samo labarin ne a bakinsa bayan workshop ya hadani dashi a wani gari, Nima na bashi wani labarina me ban mamaki, shine yake bani nashi labarin, yanzu 4yrs kenan.
Yafi hatsari mace tayi Aure tana da soyayyar wani a ranta, fiye da na miji yayi Aure Yana da soyayyar wata a ransa, saboda ita mace idan tana son mutum zata iya kullum tayita bashi kanta, instead of na miji, shidai saidai yayita Jin son a ransa Amma Kuma zaiyita taka tsan-tsan kada mijinta yasan wani Abu.. Allah ya sauwake.
Bilal Omar Baba Gombe ✍️
😢
🙏
🤲
👍
❤️
💔
😂
🥹
19