Sirrin rike miji
Sirrin rike miji
June 11, 2025 at 05:20 PM
Wani A Unguwarmu ya Dora Matarsa A Facebook Tasha Kunshin Sallah Bakin Lalle yayi Kyau Malam Wani Daga Cikin Abokansa yace Amma Fa Wan Nan Kala Ce Zatayi Yayi Subutar Baki Harda Cewa Ai Kana Ganin ta Kalar Shiga Gaban Mota Ce Ina Fadamaku Tun Da Rana Suna Office Din Yan Vigilante Na Mikiya Ana Sasantawa Sbd Rigima Karshe Sun Dawo Office din Sulhu Alkhairi ne idan nanma Abu Ya Gagara inajin Rigimar nan sai an Dangana da Office din Malama Daurawa na Hisbah Shi kadai Zai Raba Case din nan Kai indaranka Kasha Kallo Wallahi 😅
😂 👍 💃 😢 😅 😮 🙏 50

Comments