
Sirrin rike miji
June 11, 2025 at 08:44 PM
💤 AZKAR NA KWANCIYA BACCI 🛏️
1. Ayatul Kursiyyu
> Allahu la ilaha illa huwa al-Hayyul-Qayyum...
(Suratul Baqarah: 255)
Faidar ta: Kariyar Allah har safiya, shaiɗan ba zai kusance ki ba.
2. Surori Uku (Suratul Ikhlas, Falaq, da Nas)
Qul huwallahu Ahad – 3x
Qul a’udhu bi Rabbil-Falaq – 3x
Qul a’udhu bi Rabbin-Nas – 3x
🌬️ Yin busa a tafin hannu, shafawa jiki gaba ɗaya kafin kwanciya.
3. Laa ilaaha illallaahu wahdahu laa shareeka lahu...
> ...lahul-mulku wa lahul-hamdu wa huwa ‘ala kulli shay’in qadeer
(An karanta sau 1)
Faidar ta: Ana samun lada da kariya daga shaiɗan.
4. Subhanallaah – 33x
Alhamdulillaah – 33x
Allaahu Akbar – 34x
🌙 Wannan zikiri Manzon Allah (SAW) ya koya wa Sayyida Fatima da Ali (RA) don samun ƙarfi da kwanciyar hankali.
5. Bismika Allahumma amuutu wa ahyaa
> “Da sunanka ya Allah nake mutuwa (bacci) kuma da sunanka nake tashi.”
(Sahih al-Bukhari)
6. Istighfar da Salati ga Annabi ﷺ
Astaghfirullah – a kalla 3x
Allahumma salli ‘ala Muhammad – duk adadin da ya dace
7. Inna anzalnahu fi laylatil-qadr – 3x
> Wani Hadisi ya nuna cewa karanta wannan sura tana ɗauke da tsaro da rahama.
🙏
👍
❤️
🥰
18