Sirrin rike miji
Sirrin rike miji
June 12, 2025 at 04:21 PM
Duk ma'auratan da ba sa ganin girma da mutuncin juna, sannan su ka yi watsi da buqatun juna, tabbas ba za su taɓa jin dadin zaman auren su ba domin sun riga da sun rushe ginshiqin da abubuwa da dama ke samun daman jingina a zamantakewar su. ✍️ Fatimah Chikaire
👍 🙏 ❤️ 😢 😮 12

Comments