
HAUSA ISLAMIC PICTURES QUOTES
May 15, 2025 at 09:31 AM
๐๐๐ฆ๐จ๐ช๐๐ก๐๐ ๐ ๐๐ ๐ฅ๐๐๐.
-
"Kasuwanci mai riba shine kasuwancin da bawa ya ฦulla shi da ubangijinsa Allah, ta hanyar bauta masa, kamar yin sallah, karatun alฦur'ani mai girma, da yin sadaฦa, da dai sauran aiyukan ษa'a ga Allah"
-
"ฦulla kasuwanci da Allah ta'ala shine kasuwanci mafi riba da albarka acikinsa, kasuwanci wanda babu asara ko tasgaro acikinsa, wanda kuma shi sharaษin ฦulla wannan kasuwancin da Allah buwayi, shine: karatun alฦur'ani, yin sallah, da kuma ciyarwa ko yin sadaฦa domin neman yardar Allah buwayi"
-
๐ผ๐๐๐ผ๐ ๐ฝ๐๐๐ผ๐๐ ๐๐ผ๐พ๐:
-
"ุฅูููู ูฑูููุฐูููู ููุชูููููู ููุชููฐุจู ูฑูููููู ููุฃูููุงู
ููุงู ูฑูุตููููููฐุฉู ููุฃูููููููุงู ู
ูู
ููุง ุฑูุฒููููููฐููู
ู ุณูุฑููุง ููุนูููุงููููุฉู ููุฑูุฌูููู ุชูุฌููฐุฑูุฉู ูููู ุชูุจููุฑู"
"Lalle waษanda ke karรฃtun Littรฃfin Allah kuma suka tsayar da sallah, kuma suka ciyar daga abin da Muka azurta su da shi, a asirce da bayyane, sunรฃ fรฃtan (sรฃmun) wani fatauci ne wanda bรฃ ya yin tasgaro"
(al-faaTir 29)
-
Biyo Instagram ษinmu
https://instagram.com/hausa.islamic.pictures.quotes?igshid=11g6c9k6osqg5
-
Telegram channel
https://t.me/hausaislamicpicturesquotes
โค๏ธ
๐
๐
6