HAUSA ISLAMIC PICTURES QUOTES
HAUSA ISLAMIC PICTURES QUOTES
May 29, 2025 at 06:29 PM
*MU YAWAITA SALATI A GARESHI SAW A DAREN JUMAA DA RANAR JUMA'A* - Manzon Allah (SAW) Yace: "Ku yawaita salati a gareni ranar juma'a da kuma daren Juma'a, duk wanda yayi salati ɗaya a gareni, Allah zai yi salati goma a gareshi". [Sunan Baihaqy 5994] - Telegram https://t.me/hausaislamicpicturesquotes - Instagram https://instagram.com/hausa.islamic.pictures.quotes?igshid=11g6c9k6osqg5 - Facebook https://www.facebook.com/groups/4329860357034439/?ref=share
Image from HAUSA ISLAMIC PICTURES QUOTES: *MU YAWAITA SALATI A GARESHI SAW A DAREN JUMAA DA RANAR JUMA'A*  - Man...
👍 ❤️ 😂 😮 🙏 9

Comments