HAUSA ISLAMIC PICTURES QUOTES
HAUSA ISLAMIC PICTURES QUOTES
May 31, 2025 at 06:34 AM
KUDIN DA MUKE TARAWA. - "Da yawanmu muna neman kuɗi ne da dukkanin rayuwarmu, ba tare da muna bambance halal da haram din dake cikinsu ba, bayan kuma dukkanin mu mutuwa za muyi muje mu riski Allah ba tare da wannan kuɗaɗen a hanunmu ba, amma za mu riskeshi ne da zunubin kuɗin haram ɗin da muka tara ba tare da mun tantance su ba" - "Da yawa basu damu da ta wacce hanya kuɗi zasu dinga shigo musu ba, su dai burinsu kawai su tara kuɗi ko ta halin ƙa-ƙa ne, babu ruwansu da haramci ko halaccin dake cikinsa" - "Shi kuɗi na haram komai yawansa, to albarka bata taɓa shiga cikinsa, shi kuwa kuɗin halal komai ƙan-ƙantarsa matuƙar anbi hanyar halal wajen kasheshi, to haƙiƙa zai yi albarka" - WhatsApp channel https://whatsapp.com/channel/0029Va5y54uInlqKRdTL2l1i - Telegram channel https://t.me/hausaislamicpicturesquotes - Biyo Instagram ɗinmu https://instagram.com/hausa.islamic.pictures.quotes?igshid=11g6c9k6
Image from HAUSA ISLAMIC PICTURES QUOTES: KUDIN DA MUKE TARAWA. - "Da yawanmu muna neman kuɗi ne da dukkanin ray...
🙏 👍 ❤️ 11

Comments