
HAUSA ISLAMIC PICTURES QUOTES
May 31, 2025 at 12:33 PM
*AL-QUR'ANI WARAKA NE*
وَنُنَزِّلُ مِنَ الْقُرْآنِ مَا هُوَ شِفَاءٌ وَرَحْمَةٌ لِّلْمُؤْمِنِينَ.
سورة الإسراء، (٨٢)
Allah (SWT) Ya ce: "Kuma muna sauƙarwa daga Al-Qur'ani abin da yake waraka ne da rahama ga muminai".
Suratul-isra'i (82)
Tawakkali ga Allah da cikakken yaƙini da bin hanya mai tsafta shine zai ba ka damar samun warakar dake cikin Al-Qur'ani mai Girma.
Telegram
https://t.me/hausaislamicpicturesquotes
Instagram
https://instagram.com/hausa.islamic.pictures.quotes?igshid=11g6c9k6osqg5
❤️
👍
🙏
🤘
11