
HAUSA ISLAMIC PICTURES QUOTES
June 4, 2025 at 10:54 AM
AZUMIN RANAR ARFAH.
-
"A kowace ranar Arafah an sunnanta mana yin wani azumi mai matuƙar falala, wanda yinsa yana kankare mana zunubin shekaru biyu, shekarar da ta gabata da kuma wacce za tazo a bayanta"
-
"Yinsa ba dole bane, amma kuma yinsa ɗin yafi rashin yinsa alkhairi, don haka kada muyi wasa da sake wajen gaggawar yinsa"
-
Manzon Allah ﷺ yace : Azumin ranar Arfa, ina sa rai daga Allah cewa zai kankare zunubin shekarar da ta gabata, da waccw za tazo a bayanta.
-
WhatsApp channel
https://whatsapp.com/channel/0029Va5y54uInlqKRdTL2l1i
-
Telegram channel
https://t.me/hausaislamicpicturesquotes
-
Biyo Instagram ɗinmu
https://instagram.com/hausa.islamic.pictures.quotes?igshid=11g6c9k6

❤️
🙏
2