
HAUSA ISLAMIC PICTURES QUOTES
June 4, 2025 at 02:40 PM
YA ZA AYI DA NAMAN LAYYA?.
-
"Wato musulunci ya sunnanta mana yadda za mu gudanar da hada-hadar naman layyarmu da muka yi a babbar sallah don nuna farin ciki da nishaɗinmu"
-
ZAMU KASA NAMAN GIDA UKU NE:
-
1. Za muci.
2. Zamu ajiye.
3. Za muyi sadaƙa.
-
Wato waɗannan abubuwa ukun yinsu sunnah ne ga sha'anin layya, domin haƙiƙa Manzon Allah sallallahu alaihi wasallam ya kwaɗaitar damu yin hakan"
-
Manson Allah ﷺ ya faɗi game da naman layya yace: Ku ci, Ku ajiye, sannan kuma ku yi sadaka dashi. (Sahih Muslim)
-
WhatsApp channel
https://whatsapp.com/channel/0029Va5y54uInlqKRdTL2l1i
-
Telegram channel
https://t.me/hausaislamicpicturesquotes
-
Biyo Instagram ɗinmu
https://instagram.com/hausa.islamic.pictures.quotes?igshid=11g6c9k6

👍
🙏
5