
HAUSA ISLAMIC PICTURES QUOTES
June 4, 2025 at 07:14 PM
RANAR ARAFAH TA MUTUM BIYU CE.
-
"Wato ita wannan rana mai albarka tana zama riba ne ga mutane guda biyu, waɗanda su ne kaɗai suka ribatu da falalar da take cikinta fiye da kowa"
-
1. Mutum na farko shi ne: Wanda ya sami dama zai je yayi aikin hajji a cikinta.
-
2. Mutum na biyu shi ne: Wanda yake zaman gida kuma an sunnanta masa yin kabarbari da addu'o'i da kuma azumi a cikin ranar.
-
"Lallai kada mu shaga a cikin wannan rana, idan bamu sami damar zuwa aikin hajji ba, to lallai kada mu bari a barmu a baya wajen yin kabarbari, addu'o'i, zikirori, da sauran aiyukan ɗa'a ga Allah maɗaukakin sarki"
-
WhatsApp channel
https://whatsapp.com/channel/0029Va5y54uInlqKRdTL2l1i
-
Telegram channel
https://t.me/hausaislamicpicturesquotes
-
Biyo Instagram ɗinmu
https://instagram.com/hausa.islamic.pictures.quotes?igshid=11g6c9k6

❤️
🙏
👍
😂
10