
HAUSA ISLAMIC PICTURES QUOTES
June 11, 2025 at 08:42 AM
*SADAQA MAGANI CE:*
-
"Sadaƙa magani ce ga rashin lafiya, Allah yana kawo sauƙin rashin lafiya ga mai rashin lafiya ta hanyar bayarda sadaƙa, domin lallai haƙiƙa sadaƙa itace mafi sauƙin hanyar magance magani"
-
"Kada kayi tunanin cewa sadaƙa zata rage maka yawan adadin dukiyarka, idan ma ta ragu ɗin, to lallai Allah zai sanya albarka acikinta fiyeda kuɗin da ba'ayi sadaqa dasu ba.
-
"Manzon Allah ﷺ, yace: ku yiwa marasa lafiyanku magani (ku magance marasa lafiyanku) ta hanyar (bayarda) sadaƙa"
Sahih Al-Jami' (3358)
-
-
Biyo Instagram ɗinmu 👇
https://instagram.com/hausa.islamic.pictures.quotes?igshid=11g6c9k6osqg5
-
-
Telegram chennel 👇
https://t.me/hausaislamicpicturesquotes
❤️
3