Aminiya
Aminiya
May 31, 2025 at 11:54 AM
Yawan mamata a ibtila'in ambaliyar da ta auku a Jihar Neja ya ƙaru zuwa mutum 151, a yayin da wasu 3,018 suka rasa muhallansu, ruwan ya shanye al’ummomi uku a Ƙaramar Hukumar Mokwa ta Jihar Neja. Ƙarin bayani: https://aminiya.ng/mutanen-da-suka-rasu-a-ambaliyar-ruwa-a-neja-sun-%c6%99aru-zuwa-151/

Comments