
Aminiya
May 31, 2025 at 01:58 PM
Tsohon Gwamnan Kaduna, Nasir El-Rufai, ya bayyana cewa shugabancin Najeriya ya faɗa a hannun mutanen da ya kira ‘’yan bindigar birni’.
Ƙarin bayani: https://aminiya.ng/yan-bindigar-birni-sun-kar%c9%93e-shugabancin-najeriya-el-rufai/