
Aminiya
May 31, 2025 at 04:11 PM
Aƙalla mutum 20 ne aka tabbatar sun mutu sakamakon wani mummunan hatsarin mota da ya rutsa da tawagar Jihar Kano da ke dawowa daga gasar wasannin motsa jiki ta ƙasa (NSF) da aka kammala a Jihar Ogun.
Ƙarin bayani: https://aminiya.ng/mutane-20-sun-rasu-a-hatsari-motar-yan-wasan-jihar-kano/