
Aminiya
May 31, 2025 at 05:24 PM
Atiku Abubakar ya zargi gwamnatin Shugaba Tinubu da yin “amfani da talauci a matsayin makami” domin juya ’yan Najeriya.
Ƙarin bayani: https://aminiya.ng/gwamnatin-tinubu-na-amfani-da-talauci-a-matsayin-makami-atiku/