
Aminiya
May 31, 2025 at 05:43 PM
Hausa da Fulatanci da Yarbanci na cikin jerin harsunan duniya 34 da gwamnatin Saudiyya ta sanar cewa kai-tsaye za gabatar da fassarar huɗubar Ranar Arfa a cikinsu a bana.
Karin bayani: https://aminiya.ng/za-a-gabatar-da-hu%c9%97ubar-ranar-arfa-a-harsunan-najeriya-3/