
Aminiya
May 31, 2025 at 06:55 PM
A karon farko, rundunar tsaron Indiya ta amsa cewa ta rasa wasu jiragen yaƙi a yayin artabunsu da ƙasar Pakistan.
Ƙarin bayani: https://aminiya.ng/indiya-ta-amsa-cewa-pakistan-ta-kakka%c9%93o-jiragen-ya%c6%99inta/