
Aminiya
June 2, 2025 at 07:00 AM
Mutane tara sun mutu wasu da dama sun jikkata sakamakon fashewar bom da ’yan Boko Haram suka dasa a ƙauyen Mairari da ke Ƙaramar Hukumar Guzamala ta Jihar Borno.
Karin bayani: https://aminiya.ng/bom-%c9%97in-boko-haram-ya-kashe-fasinjoji-9-a-tashar-mota-a-borno/
