Aminiya
Aminiya
June 2, 2025 at 08:02 AM
“’Yan bindigar sun sace mutane 50, amma yayin da muke ƙoƙarin kai ɗauki, sai muka ga jirgin soji, kuma ya fara harbin mu,” inda ya kashe kimanin mutane 20, in ji wani wani mazaunin yankin Mani a Ƙaramar Hukumar Maru ta Jihar Zamfara. Ƙarin bayani: https://aminiya.ng/jirgin-soji-ya-kashe-yan-sa-kai-20-da-ke-fatattakar-yan-bindiga-a-zamfara/

Comments