Aminiya
Aminiya
June 2, 2025 at 09:03 AM
’Yan daban sun ciro Mataimakin Firinsifal daga motar ’yan sanda suka yi masa dukan kawo wuƙa saboda ya hana ɗalibinsa satar jarabawar WAEC. Ƙarin bayani: https://aminiya.ng/an-laka%c9%97a-wa-mataimakin-firinsifal-duka-saboda-hana-satar-a-jarabawa/
Image from Aminiya: ’Yan daban sun ciro Mataimakin Firinsifal daga motar ’yan sanda suka y...

Comments