
Aminiya
June 2, 2025 at 09:34 AM
Wani magidanci ya harbe ɗansa mai shekara 15 har lahira a gona bisa kuskure saboda zaton biri ne.
Ƙarin bayani: https://aminiya.ng/uba-ya-harbe-%c9%97ansa-bisa-saboda-zaton-biri-ne/