
Aminiya
June 2, 2025 at 04:58 PM
Wani magidanci ya yi mutuwar kasko da wani mai sana’ar jari-bola, bayan da gungun wasu ’yan jari-bola suka caka masa wuka a yayin da suka yi yunkurin cire tagar gidansa da karfin tsiya a yankin Babban Birnin Tarayya.
Karin bayani: https://aminiya.ng/mutuwar-kasko-mai-gida-da-dan-fashi-sun-kashe-juna-a-abuja/