Aminiya
Aminiya
June 2, 2025 at 06:25 PM
Jami'an tsaron Saudiyya sun kori mutane sama da 205,000 da ke neman yin aikin Hajji ta barauniyar hanya daga birnin Makka. Karin bayani: https://aminiya.ng/hajji-ta-bayan-fage-saudiyya-ta-hana-mahajjata-269000-shiga-makka/

Comments