
Aminiya
June 4, 2025 at 08:52 AM
Hanin na zuwa ne kasa da kwana biyu bayan Sarkin Kano Muhammadu Sanusi II ya umarci Hakimai da su shiga cikin birnin Kano domin fara shirye-shiryen hawan Sallar.
https://aminiya.ng/yan-sanda-sun-sake-hana-hawan-sallah-a-kano/