Aminiya
Aminiya
June 4, 2025 at 04:00 PM
Rundunar ’Yan Sandan Jihar Yobe, ta ce ta shirya tsaf domin tabbatar da tsaro a lokacin bukukuwan Sallah da ke tafe. Karin bayani: https://aminiya.ng/sallah-mun-shirya-samar-da-tsaro-a-yobe-yan-sanda/

Comments