Aminiya
Aminiya
June 5, 2025 at 11:49 AM
Miliyoyin alhazai ciki har da ’yan Najeriya ne suka taru a Dutsen Arfa domin tsayuwa a yayin Aikin Hajjin bana duk da tsananin zafin ranar da ake fama da shi a kasar Saudiyya. https://aminiya.ng/mahajjata-kusan-miliyan-biyu-na-hawan-arfa-a-saudiyya/

Comments