
Aminiya
June 5, 2025 at 03:01 PM
‘Ya halasta mutum ya ci bashi don ya yi Layya a Musulunci’
Sheikh Mu’azzam Sulaiman Khalid limamin Masallacin Juma’a na Aliyu bin Abi Ɗalib da ke Ɗorayi Babba a Jihar Kano ya bayyana matsayin da falalar yin ibadar Layya take da shi a Musulunci, da nau’in dabbobin da ya halatta a yi wannan ibadar da su da kuma wasu kura-kurai da ake yi wajen yin ibadar.
https://www.facebook.com/share/v/1Fd5bGVMnk/