
Aminiya
June 7, 2025 at 04:39 PM
’Yan Sanda sun kama wani mutum mai suna Mohammed Sani mai shekara 31 da duniya, bisa zargin dukan matarsa Hauwa mai ɗauke da juna biyu, wanda ya zama ajalinta.
Karin bayani: https://aminiya.ng/magidanci-ya-shiga-hannu-kan-kashe-matarsa-mai-juna-biyu-da-duka/