
Aminiya
June 9, 2025 at 02:39 PM
Rundunar Sojojin Nijeriya ta ce ta kashe ’yan ta’adda da dama a cikin wasu jerin hare-hare na sama da na ƙasa da suka kai sansanonin ’yan ta’addan Boko Haram da ISWAP da ke Nzalgana, a Ƙaramar Hukumar Gujba ta Jihar Yobe.
https://aminiya.ng/sojoji-sun-kashe-wani-kwamandan-yan-taadda-a-yobe/