Aminiya
Aminiya
June 10, 2025 at 07:16 PM
Nijeriya tana fuskantar tsaiko a tattaunawar da ake yi da kamfanin man fetur mafi girma a duniya mallakin Saudiya wato Aramco, dangane da shirin karɓar rancen Dala biliyan biyar. https://aminiya.ng/dalilin-da-nijeriya-ke-fuskantar-tsaiko-wajen-kar%c9%93ar-rancen-n5bn-daga-saudiyya/

Comments