
Aminiya
June 11, 2025 at 01:06 PM
Majalisar Dokokin Jihar Kuros Riba, ta dakatar da shugabar Ƙaramar Hukumar Bekwara, Hon. Theresa Ushie, na tsawon wata uku, domin a gudanar da bincike kan wasu zarge-zarge da ake mata.
Karin bayani: https://aminiya.ng/majalisar-dokokin-kuros-riba-ta-dakatar-da-shugabar-%c6%99aramar-hukuma-na-wata-3/