
Aminiya
June 11, 2025 at 07:19 PM
Amurka da China sun cimma sabuwar yarjejeniyar kasuwanci da ke kawo karshen zaman tankiyar da aka soma tsakanin kasashen biyu tun bayan hawan Donald Trump karagar mulki.
https://aminiya.ng/amurka-da-china-sun-cimma-sabuwar-yarjejeniyar-kasuwanci/