
Aminiya
June 11, 2025 at 08:13 PM
Ƙungiyar ta zargi gwamnan da wawure Naira biliyan 1.6 da aka ware domin sayen mai da sauran kayan aiki na tsawon watanni uku a ma’aikatar ruwa ta Kano, baya ga gazawa wajen biyan ma’aikata sabon mafi ƙarancin albashi.
Ƙarin bayani: https://aminiya.ng/dalilin-da-babu-abin-da-gwamnatin-nnpp-ta-ta%c9%93uka-a-kano-apc/