Aminiya
Aminiya
June 12, 2025 at 05:03 AM
Aƙalla jihohi 11 na Najeriya sun kashe sama da Naira biliyan 6.2 wajen tallafa wa Alhazansu domin sauƙaƙa musu wajen zama a ƙasar Saudiyya yayin gudanar da aikin Hajjin 2025. Karin bayani: https://aminiya.ng/hajjin-2025-jihohi-11-sun-kashe-n6-2bn-wajen-tallafa-wa-alhazai/

Comments