Aminiya
Aminiya
June 12, 2025 at 09:34 AM
Rashin wutar lantarki a Arewa maso Gabashin Najeriya ya janyo wa jama’a da ’yan kasuwa asarar dukiya, sakamakon aikin da Kamfanin Rarraba Wutar Lantarki na Ƙasa (TCN), ke yi na aikin sabbin turakun wutar lantarki. Karin bayani: https://aminiya.ng/rashin-wutar-lantarki-ya-dur%c6%99usar-da-kasuwanci-a-arewa-maso-gabas/

Comments